![]() | |
---|---|
Islamic religious occupation (en) ![]() | |
![]() | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na |
Malamin akida, masana da Islamic cleric (en) ![]() |
Bangare na |
Muslim clergy (en) ![]() |
Field of this occupation (en) ![]() |
Islamic sciences (en) ![]() |
Yadda ake kira mace | عالمة مسلمة, عالمہ, ulemino da عالمة دين |
Yadda ake kira namiji | عالم مسلم, مسلم عالم da عالم دين |
ʿĀlim, Masani, larabci عالم "scholar", fassara "wanda yasani",da yawa Ulama'u, Masana (lafazi|ˈuːləˌmɑːu; larabci| علماء |ʿUlamāʾu| [1] ga mace: alimah [guda daya] da uluma [da yawa]),[2] su ne masu jagorancin Al’umma da isarwa da kuma fassara Ilimin addini, na sanin Musulunci da dokokinsa.[2]
A sunnah, ulama masu Ilimi ne da suka samu horo a cikin jimi'o'i da ake kira (madrasa). Al Qur'an, sunnah (ingantattun hadisai), qiyasi (analogical reasoning, for Sunni Islam) ko 'aql ("dialectical reasoning", ga masu bin Shi'a), ijma (ittafakin malamai) su ne tsatson da ake samo Dokokin Musulunci.[3]