![]() | |
---|---|
Rayuwa | |
Mutuwa | 680 (Gregorian) |
Ƴan uwa | |
Mahaifi | Sayyadina Aliyu |
Mahaifiya | Al-Sahba bint Rabi'a |
Ahali | AlHusain dan Aliyu bin Abi Talib |
Sana'a | |
Aikin soja | |
Ya faɗaci | Yaƙin Karbala |
Imani | |
Addini | Musulunci |
Umar bn Ali ( Arabic ), yana ɗaya daga cikin ‘ya’yan Ali bn Abi Talib wanda ya raka dan uwansa Husaini bn Ali zuwa Karbala an kashe shi a ranar Ashura. An ce ban da shi (wanda ake ce masa Umar al-Asghar) Ali ya haifi wani dansa Umar al-Akbar, mahaifiyarsa ita ce Ummu Habib Al-Sahba, ba ta halarci taron Karbala ba.