Umaru Sanda Ndayako

Umaru Sanda Ndayako
Rayuwa
Haihuwa 1937
ƙasa Najeriya
Mutuwa 2003
Karatu
Makaranta Kwalejin Barewa
Sana'a
Sana'a Traditional rulers in northern Nigeria call for halt to polio vaccination (en) Fassara
Imani
Addini Musulunci

Alhaji (Dr) Umaru Sanda Moshna Ndayako (CFR, OFR), (An haife shi a shekara ta alif 1937 - ya rasu ranar 8 ga watan Satumbar, shekara ta 2003)[1] shi ne Etsu Nupe kuma na 12 daga ɗayan gidajen masu mulki na Bida. Iyayensa sune Muhammadu Ndayako (CBE), marigayi Etsu Nupe na 9 da Aisha Nuadoro.[2][3]

  1. Dirk Kohnert (10 January 1979). "Umaru Sanda Ndayako -12 Etsu Nupe' Emir of Bida(1975-2003)". Google Research Gate- researchgate.net. Retrieved 2019-11-26.
  2. Saidu, Ibrahim (1992). "Profile HRH Etsu Nupe Umaru Ndayako". The Nupe and their neighbours from the 14th century. Heinemann Educational Books. ISBN 9789781294419. Retrieved 21 April 2020 – via Google Books.
  3. Saidu, Ibrahim (1992). "Profile HRH Etsu Nupe Umaru Ndayako". The Nupe and their neighbours from the 14th century. Heinemann Educational Books. ISBN 9789781294419. Retrieved 21 April 2020 – via Google Books.

From Wikipedia, the free encyclopedia · View on Wikipedia

Developed by Nelliwinne