![]() | |
---|---|
![]() | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na |
dish (en) ![]() |
Ƙasa da aka fara | Tunisiya |
Ummak huriyya salad (Arabic حورية امك) wani irin abinci ne salad da ake yi da karas, albasa, tafarnuwa, gishiri, kayan kamshi, harissa, man zaitun, ruwan lemun tsami sannan a yi masa ado da faski, zaitun da kwai. [1] [2] [3]