Umuahia birni ne, da ke a jihar Abiya, a ƙasar Nijeriya. Shi ne babban birnin jihar Abiya. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2006, jimilar mutane 359,230 (dubu dari uku da hamsin da tara da dari biyu da talatin). An gina birnin Umuahia kafin karni na sha tara bayan haifuwar Annabi Issa.[1]