University Airlangga

zangayan halaya

University Airlangga (wanda aka gajarta azaman Unair ko UA ; Javanese : ꦈꦤꦶꦮ꦳ꦹꦂꦱꦶꦠꦱ꧀ ꦄꦲꦶꦂꦭꦁꦒ ) jami'a ce ta jiha dake cikin Surabaya , Gabashin Java . An kafa wannan jami'a ne a ranar 10 ga Nuwamba, 1954 don yin daidai da ranar jarumai na 9. Dangane da matsayi daga QS World University Ranking 2024, University Airlangga tana matsayi na hudu a matsayin mafi kyawun jami'a a Indonesia.


From Wikipedia, the free encyclopedia · View on Wikipedia

Developed by Nelliwinne