Urdu | |
---|---|
اردو | |
'Yan asalin magana |
harshen asali: 68,600,000 (2019) harshen asali: 68,619,830 (1999) second language (en) : 94,022,900 (1999) |
| |
Urdu orthography (en) , Kaithi (en) da Devanagari (en) | |
Lamban rijistar harshe | |
ISO 639-1 |
ur |
ISO 639-2 |
urd |
ISO 639-3 |
urd |
Glottolog |
urdu1245 [1] |
Urdu ko Lashkari, (أردو ko لشکری)[2] harshe ne daga cikin manyan harsunan yankin Kudancin Asiya. Shine harshen kasa a Pakistan da kuma Indiya Kashmir kuma harshen ne da Gwamnatin Indiya ke amfani da shi. Ana yin magana da harshen Urdu ko ina a kasar Indiya. Musammam ma a jihohin Andhra Pradesh, Delhi, Bihar da Utter Pradesh,