Urgent (film) | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 2018 |
Asalin harshe |
Larabci Faransanci |
Ƙasar asali | Moroko da Switzerland |
Characteristics | |
Genre (en) | drama film (en) |
Direction and screenplay | |
Darekta | Mohcine Besri |
External links | |
Specialized websites
|
Urgent (Larabci: طفح الكيل) fim ne na wasan kwaikwayo da aka shirya shi a shekarar 2018 na Morocco wanda Mohcine Besri ya rubuta kuma ya ba da umarni. Fim ɗin ya haɗa da Rachid Mustafa, Fatima Zahra Bennacer, Said Bey, Youssef Al-Alaoui, Ghalia Bin Zawia da Younes Bouab. Rachid Mustapha. Elisa Garbar, Lamia Chraibi da Michel Merkt ne suka samar da shi.[1][2][3]
Fim ɗin yana nuna yanayin duhu na halin da ake ciki na asibitocin jama'a na Moroccan, wanda aka wakilta ta hanyar cin hanci da rashawa, sakaci, cunkoso da rashin ƙarfi, da fataucin rayukan mutane na nishi daga tsananin zafi.[4]