colspan="2" class="infobox-above" style="background:
| |
---|---|
colspan="2" class="infobox-header" style="background:
| |
An haife shi | 659 AD / 39 AH |
Ya mutu | 10th na Muharram, 61 AH / 10 Oktoba, 680 AD Karbala, Khalifancin UmayyadHalittar Umayyad
|
Dalilin mutuwa | An kashe shi a Yaƙin Karbala |
Wurin hutawa | Masallacin Imam Husayn, Karbala, Iraki |
Addini | Musulunci |
Iyaye |
|
An san shi da | Kasancewa abokin Husayn ibn Ali |
ʿUthmān ibn ʿAlī (Larabci: عثمان بن علی) ɗan Ali ibn Abi Talib ne da Umm al-Banin. Ya yi yaƙi a Yaƙin Karbala, a inda yayi shahada. Musulmai suna girmama Uthman sosai saboda sadaukarwar da ya yi. A cewar wasu kafofin Uthman yana da shekaru 21 kuma ba shi da yara lokacin da yayi shahada.
Uthman da 'yan uwansa Abbas, Abdullah, da Ja'far sun bi Husayn ibn Ali a tafiyarsa daga Makka zuwa Kufa kuma sun yi shahada a Yaƙin Karbala. Kabarin su yana cikin kabarin shahidai na Karbala a cikin masallacin Husayn ibn Ali.