Victoria Gowon | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Zariya, 22 ga Augusta, 1946 (78 shekaru) |
Sana'a |
Victoria Hansatu Gowon (an haife ta 22 ga Agusta 1946) ma’aikaciyar jinya ce kuma Matar Shugaban Najeriya ta uku. Ta auri Janar Yakubu Gowon wanda ya kasance shugaban kasar Najeriya daga 1966 zuwa 1975.[1][2]