![]() | |
---|---|
Nigerian National Assembly delegation (en) ![]() | |
Bayanai | |
Ƙasa | Najeriya |
Tawagar majalisar dokokin Najeriya daga Kogi ta ƙunshi Sanatoci uku masu wakiltar Kogi ta Tsakiya, Kogi ta gabas, da Kogi ta yamma, sai kuma wakilai tara masu wakiltar Adavi, Ajaokuta, Ankpa, Bassa, Dekina, Ibaji, Idah, Igalamela-Odolu, Ijumu, Kabba/Bunu, Koton Karfe, Lokoja, Mopa-Muro, Ofu, Ogori/Magongo, Okehi, Okene, Olamaboro, Omala, Yagba East, and Yagba West {the 21 Local Governments of Kogi State}.