Wale Adenuga | |
---|---|
Rayuwa | |
Cikakken suna | Wale Adenuga |
Haihuwa | Ile Ife, 24 Satumba 1950 (74 shekaru) |
ƙasa | Najeriya |
Ƙabila | Yaren Yarbawa |
Harshen uwa | Yarbanci |
Ƴan uwa | |
Abokiyar zama | Ehiwenma Adenuga (en) |
Karatu | |
Makaranta |
Jami'ar jahar Lagos Bachelor of Arts (en) King's College, Lagos |
Harsuna |
Turanci Yarbanci Pidgin na Najeriya |
Sana'a | |
Sana'a | darakta, mai wallafawa, cartoonist (en) da mai-iko |
Muhimman ayyuka |
Super Story Papa Ajasco |
Imani | |
Addini | Kiristanci |
Wale Adenuga, (An haife shi a ranar 24 ga watan Satumban, shekarar alif 1950 a Ile-Ife). Tsohon wasan barkwanci ne kuma mawallafi, ayanzu kuma mai shiri da tsara fina-finai ne,an sansa sosai a tsara fina-finai na Ikebe Super, Binta da Super Story, da aiwatar da gabatar da su a telebijin ta hannun kamfanin sa Wale Adenuga Production.