Wasannin Paralympic

Infotaula d'esdevenimentWasannin Paralympic

Iri recurring sporting event (en) Fassara
Validity (en) Fassara 1960 –
Banbanci tsakani 4 shekara
Ƙasa worldwide (en) Fassara
Mai-tsarawa International Paralympic Committee (en) Fassara
Wasa paralympic sports (en) Fassara
Wasu abun
Summer Paralympic Games (en) Fassara
Winter Paralympic Games (en) Fassara

Yanar gizo paralympic.org
Hashtag (en) Fassara #JeuxParalympiques da #Paralympics
Facebook: paralympics Twitter: Paralympics Instagram: paralympics Youtube: UCi8n36NkW2uCQSFZNiYtuMQ TikTok: paralympics Edit the value on Wikidata

Wasan Paralympic babban taron wasanni ne na kasa da kasa. Mutanen da ke da larurar nakasa jiki suna gasa a waɗannan wasannin. Ana kiran su Paralympians. Sun haɗa da mutanen da ke da nakasa waɗanda ke shafar motsin su, masu yankakken hannu, makanta, da ciwon kwakwalwa .

Akwai wasannin nakasassu na hunturu da na bazara. Ana gudanar da su ne bayan wasannin Olympics na duniya. Kwamitin wasannin nakasassu na duniya (IPC) ne ke jagorantar dukkan wasannin nakasassu.


From Wikipedia, the free encyclopedia · View on Wikipedia

Developed by Nelliwinne