![]() | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Lubango, 25 Mayu 1995 (29 shekaru) |
ƙasa | Angola |
Karatu | |
Harsuna | Portuguese language |
Sana'a | |
Sana'a |
model (en) ![]() |
IMDb | nm7804631 |
Whitney Shikongo (an haife ta a ranar 27 ga watan Janairu, 1995) wata 'yar Angola ce kuma wacce ake yiwa take da kyakkyawa wacce ta sami kambin Miss Angola 2014 kuma ta wakilci ƙasarta a gasar Miss Universe 2015.