William Nierenberg

William Nierenberg
Rayuwa
Haihuwa New York, 13 ga Faburairu, 1919
ƙasa Tarayyar Amurka
Mutuwa La Jolla (en) Fassara, 10 Satumba 2000
Yanayin mutuwa Sababi na ainihi (sankara)
Ƴan uwa
Ƴan uwa
Karatu
Makaranta City College of New York (en) Fassara 1939) Digiri a kimiyya
Columbia University (en) Fassara 1947) Doctor of Philosophy (en) Fassara
Columbia University (en) Fassara 1942) Master of Arts (en) Fassara
Townsend Harris High School (en) Fassara
Matakin karatu Doctor of Philosophy (en) Fassara
Thesis director Norman Foster Ramsey (en) Fassara
Isidor Isaac Rabi (mul) Fassara
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a physicist (en) Fassara da nuclear physicist (en) Fassara
Employers University of California, San Diego (en) Fassara
University of Michigan (en) Fassara
Kyaututtuka
Mamba National Academy of Sciences (en) Fassara
American Academy of Arts and Sciences (en) Fassara
Ƙabarin William Nierenberg

William Aaron Nierenberg an haifeshi a ranar 13 ga watan (Fabrairu , 1919 – ya rasu ranar 10 ga watan Satumba shekarar 2000) masanin kimiyyar lissafi ɗan Amurka ne wanda yayi aiki akan aikin Manhattan kuma shine darektan Cibiyar Scripps na Oceanography daga shekarar 1965 zuwa shekarar 1986. [1] Ya kasance wanda ya kafa Cibiyar George C. Marshall a cikin shekarar 1984.

  1. Empty citation (help)

From Wikipedia, the free encyclopedia · View on Wikipedia

Developed by Nelliwinne