Yahya Mohamed Abdullah Saleh | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Sanaa, 17 Disamba 1965 (59 shekaru) |
ƙasa | Yemen |
Ƴan uwa | |
Mahaifi | Mohammed Abdullah Saleh |
Ahali | Amar Mohamed Abdullah Saleh al-Ahmar (en) , Tareq Saleh (en) da Mohammed Mohamed Saleh al- Ahmar (en) |
Ƴan uwa |
view
|
Sana'a | |
Sana'a | hafsa da ɗan siyasa |
Aikin soja | |
Digiri | brigadier general (en) |
Ya faɗaci | Houthi insurgency (en) |
Yahya Mohamed Abdullah Saleh dan uwa ne ga tsohon shugaban Yemen Ali Abdullah Saleh,kuma ya kasance kwamanda ƙungiyar Tsaro ta Tsakiya mai ƙarfi kimanin sojoji 50,000 daga shekara ta 2001 zuwa ranar 21 ga Mayun shekarar 2012. Mahaifinsa shi ne Manjo Janar Mohammed Abdullah Saleh . [1] An maye gurbin Saleh da Manjo Janar Fadhel Bin Yahiya al-Qusi.[2][3] His father is Major General Mohammed Abdullah Saleh.[4][5][6]
Bayan sallamarsa Yahya ya kuma aika wasika zuwa ga Shugaba Abdrabbuh Mansur Hadi, inda ya nuna goyon bayansa ga Hadi.