![]() | |||||
---|---|---|---|---|---|
yankin taswira da subcontinent (en) ![]() | |||||
![]() | |||||
Bayanai | |||||
Bangare na | Asiya | ||||
Nahiya | Asiya | ||||
Territory overlaps (en) ![]() | Gabas ta tsakiya | ||||
Sun raba iyaka da |
Tsakiyar Asiya da South Asia (en) ![]() | ||||
Wuri | |||||
|
Yammacin Asiya, Asiya ta Yamma,Kudu maso Yamma da Asiya shine yankin yammaci na nahiyar Asiya. Ana takaitawa ace yammacin Asiya,amma ana iya fadadawa wajen fadin Gabas ta Tsakiya, anan kuma akan hada ne harda dukkannin yankunan kasar Misira da kuma yankin Turkiyya Turai.
Adadin yawan mutane a yankin yammacin Asiya an kiyasta zai kai miliyan 300 a kiyasin da akayi na shekarar 2015.[1].