Yankin Yamma ta Tsakiya, Najeriya | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Babban birni | Birnin Kazaure | |||
Bayanan tarihi | ||||
Mabiyi | Western Region (en) | |||
Ƙirƙira | ga Yuni, 1963 | |||
Rushewa | 27 Mayu 1967 |
Yankin Tsakiyar-Yamma ya kasance rabon Najeriya daga shekarar 1963, zuwa 1991, daga 1976, ana kiranta da Bendel state.
An kafa shi a watan Yunin 1963, daga Benin da lardunan Delta na Yammacin Yankin, kuma babban birninta shi ne Benin City . An kuma sake canza mata suna zuwa lardi a shekara ta 1966, kuma a shekarar 1967, lokacin da aka raba sauran lardunan zuwa jihohi da yawa, ya ci gaba da kasancewa yanki yanakke, ya zama jiha.
A lokacin yakin basasar Najeriya, sojojin Biafra sun mamaye sabuwar kasar ta Mid-Western, akan hanyarsu ta zuwa Lagos, a kokarin tilasta kawo karshen yakin cikin gaggawa. Yayin da yake karkashin mamayar Biafra, an ayyana jihar a matsayin" Jamhuriyar Benin". Yayin da sojojin Najeriyar suka sake kwace yankin, jamhuriya ta ruguje ne kwana daya kacal bayan sanarwar lokacin da sojojin Najeriyar suka kame garin Benin.
A shekarar 1976, aka sake yiwa jihar suna Bendel . An raba shi zuwa jihar Delta da Edo a cikin 1991. [1][2]