Yarbanci | |
---|---|
Èdè Yorùbá — Yorùbá | |
'Yan asalin magana |
harshen asali: 37,800,000 (2019) 40,000,000 (2015) |
Baƙaƙen boko | |
Lamban rijistar harshe | |
ISO 639-1 |
yo |
ISO 639-2 |
yor |
ISO 639-3 |
yor |
Glottolog |
yoru1245 [1] |
. Harshen Yarbanci ko Yoruba harshe ne dake da asali a Najeriya, Benin, da Ghana.
A Najeriya ana samun mafiya yawan yarbawa wadanda sune ke magana da harshen a garuruwan yankin kudu maso yammacin kasar wato: Legas, Ogun, Oyo, Ekiti, Ondo, Osun, Kwara da wani bangare a jihar Edo.