Asante, wanda kuma aka sani da Ashanti, Ashante, ko Asante Twi, yana ɗaya daga cikin manyan membobin yaren Akan. Yana ɗaya daga cikin yaruka huɗu na Akan waɗanda aka fi sani da Twi, sauran su ne Bono, Akuapem, da Fante.[2][3][4] Akwai masu magana da harshen Asante miliyan 3.8, galibi sun fi maida hankali a Ghana da kudu maso gabashin Cote D'Ivoire,[2] musamman a ciki da wajen yankin Ashanti na Ghana.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
↑Hammarström, Harald; Forkel, Robert; Haspelmath, Martin, eds. (2017). "Yaren Asante". Glottolog 3.0. Jena, Germany: Max Planck Institute for the Science of Human History.
↑ 2.02.1"Akan". Ethnologue (in Turanci). Retrieved 2019-12-25.
↑Schacter, Paul; Fromkin, Victoria (1968). A Phonology of Akan: Akuapem, Asante, Fante. Los Angeles: UC Press. p. 3.