Bete-Bendi, ko Bendi, yare ne daga cikin harsunan Bendi na Najeriya . Akwai masu magana da yare mutun 100,000 kamar na shekara ta 2006.
↑Hammarström, Harald; Forkel, Robert; Haspelmath, Martin, eds. (2017). "Yaren Bete-Bendi". Glottolog 3.0. Jena, Germany: Max Planck Institute for the Science of Human History.