Yaren Bhaca | |
---|---|
Lamban rijistar harshe | |
ISO 639-3 | – |
Glottolog |
bhac1238 [1] |
Bhaca, ko IsiBhaca (Baca) yare ne na Bantu na ƙasar Afirka ta Kudu . [2] [3] za'a iya cewa a al'adance ana ɗaukar yaren Swati, yana kusa da Xhosa, Phuthi da Zulu. Ana kuma magana da shi a kudu maso gabashin LeSotho, inda Sotho, Xhosa da kuma Zulu suka hadu, galibi a kusa da Dutsen Frere, Mzimkhulu, sannan kuma zuwa ƙarami a Dutsen Ayliff, Matatiele, Harding, Bulwer, Underberg, Highflats, Umzinto, Umzumbe da Ixopo.