Yaren Bru | |
---|---|
'Yan asalin magana | 425,000 |
| |
Lao (en) ![]() ![]() | |
Lamban rijistar harshe | |
ISO 639-3 | – |
Glottolog |
brou1236 [1] |
Bruu (kuma an rubuta Bruu, B'ru, Baru, Brou ) yare ne na Mon–Khmer wanda mutanen Bru na babban yankin kudu maso gabashin Asiya ke magana
Sô da Khua yare ne.