Cebaara (Tyebala), ɗaya daga cikin tarin harsuna da ake kira Sanari, babban yaren Senufo ne, wanda mutane miliyan ɗaya ke magana a Ivory Coast.
↑Hammarström, Harald; Forkel, Robert; Haspelmath, Martin, eds. (2017). "Yaren Cebara". Glottolog 3.0. Jena, Germany: Max Planck Institute for the Science of Human History.