Yaren Igede | |
---|---|
| |
Lamban rijistar harshe | |
ISO 639-3 |
ige |
Glottolog |
iged1239 [1] |
Igede yare ne da mutane 461,000 ke magana dashi a jihar Benue ta ƙusa da jihar Cross River ta Najeriya. Igede yanki ne na uku wanda ke nufin "mutane" da "ƙasar igede" da 'yan kabilar Igede suka mamaye.[ana buƙatar hujja]