Yaren Malawi Lomwe | |
---|---|
| |
Lamban rijistar harshe | |
ISO 639-3 |
lon |
Glottolog |
mala1256 [1] |
Malawi Lomwe,wanda akafi sani da Elhomwe,yaren mutanen kabilan Lomwe language wanda ake amfani dashi a kudancin-gabacin kasar Malawi a yakunan kamar Mulanje and Thyolo.