Yaren Mijikenda | |
---|---|
| |
Lamban rijistar harshe | |
ISO 639-3 | – |
Glottolog |
miji1238 [1] |
Mijikenda wani rukuni ne na yaren Bantu da ake magana a bakin tekun Gabashin Afirka, galibi a Kenya, inda akwai masu magana miliyan 2.6 (ƙidayar shekara ta 2019) amma kuma a Tanzania, inda akwai Masu magana 166,000. Mijikenda yana nufin "ƙauyuka tara" ko "al'ummomi tara" kuma yana nufin al'ummomin harsuna da yawa waɗanda suka hada da rukuni. [2] tsofaffi, kuma anso a rinka kalmar wulakanci ga ƙungiyar shine Nyika wanda ke nufin "ƙasa mai bushewa da daji" a bakin tekun.
<ref>
tag; no text was provided for refs named :0