'Sanari' (Niangolo), ɗaya daga cikin tarin harsuna da ake kira Senari, yare ne na Senufo na ƙasar Burkina Faso da kuma Mali .
↑Hammarström, Harald; Forkel, Robert; Haspelmath, Martin, eds. (2017). "Yaren Senara". Glottolog 3.0. Jena, Germany: Max Planck Institute for the Science of Human History.