Yaren Moba

Yaren Moba
Lamban rijistar harshe
ISO 639-3
Glottolog moba1243[1]

Moba, babban harshe ne na mutanen Bimoba na Togo da Ghana. Koyaya, a Ghana kashi 60% ne kawai na kabilar Moba Gurma ke magana da yaren. Akwai kuma masu magana kusan 2,000 a Burkina Faso.

  1. Hammarström, Harald; Forkel, Robert; Haspelmath, Martin, eds. (2017). "Yaren Moba". Glottolog 3.0. Jena, Germany: Max Planck Institute for the Science of Human History.

From Wikipedia, the free encyclopedia · View on Wikipedia

Developed by Nelliwinne