Balanta (ko Balant ) Rukuni ne na harsunan Bak guda biyu masu alaƙa na yammacin Afirka waɗanda mutanen Balanta ke magana da su.
↑Hammarström, Harald; Forkel, Robert; Haspelmath, Martin, eds. (2017). "Yarukan Balanta". Glottolog 3.0. Jena, Germany: Max Planck Institute for the Science of Human History.