Yarukan Chadi

Yarukan Chadi
Linguistic classification
ISO 639-5 cdc
Glottolog chad1250[1]

Yarukan Chadi suna kafa reshe na dangin yare na Afroasiatic . Ana magana da su a sassan Sahel. Sun haɗa da harsuna 150 da ake magana da su a arewacin Nijeriya, da kudancin Nijar, da kudancin Chadi, da Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya, da arewacin Kamaru. Harshe Chadic wanda akafi magana da shi shine harshen Hausa, babban harshen tarayyar al'umma na da yawa daga mutanen gabashi da Yammacin Afrika .

  1. Hammarström, Harald; Forkel, Robert; Haspelmath, Martin, eds. (2017). http://glottolog.org/resource/languoid/id/chad1250 |chapterurl= missing title (help). Glottolog 3.0. Jena, Germany: Max Planck Institute for the Science of Human History.

From Wikipedia, the free encyclopedia · View on Wikipedia

Developed by Nelliwinne