![]() | |||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|
![]() | |||||||
5 ga Maris, 2021 - ← Matthew Opoku Prempeh
7 ga Janairu, 2021 - District: Bosomtwe Constituency (en) ![]() Election: 2020 Ghanaian general election (en) ![]()
7 ga Janairu, 2017 - 6 ga Janairu, 2021 District: Bosomtwe Constituency (en) ![]() Election: 2016 Ghanaian general election (en) ![]() | |||||||
Rayuwa | |||||||
Haihuwa |
Jachie-Pramso (en) ![]() | ||||||
ƙasa | Ghana | ||||||
Karatu | |||||||
Makaranta |
Kwame Nkrumah University of Science and Technology Bachelor of Arts (en) ![]() University of Southern California (en) ![]() ![]() ![]() Kumasi Senior High School | ||||||
Harsuna |
Turanci Yaren Asante | ||||||
Sana'a | |||||||
Sana'a |
ɗan siyasa da education activist (en) ![]() | ||||||
Imani | |||||||
Addini | Kirista | ||||||
Jam'iyar siyasa | New Patriotic Party |
Dokta Yaw Osei Adutwum' ɗan siyasan Ghana ne kuma ɗan majalisar dokoki ta bakwai a jamhuriya ta huɗu ta Ghana mai wakiltar mazabar Bosomtwe a yankin Ashanti akan tikitin New Patriotic Party.[1] An san shi da ziyarar koyarwa ba tare da sanarwa ba a makarantu duk da cewa ba ya cikin aikin koyarwa.[2][3] A ranar 5 ga Maris 2021, Nana Akufo-Addo ya nada shi a matsayin Ministan Ilimi.[4][5][6]