Yekemi Otaru

Yekemi Otaru
Rayuwa
Sana'a
Sana'a marubuci

Yekemi Otaru (née Awoseyin) yar kasuwa ce,marubuciya kuma kansila a jami’a. A shekara ta 2016 ta wallafa littafinta “the smart septic’s Guide to social media organization.

Yekemi ta mallaki kasuwar YO! Limited daga shekara ta 2016 zuwa ta 2018,sannan ta zama mamallakiyar ma’aikata A kamfanin doqaru.

Yekemi ta mallaki a degree a harkar injiniya da MBA a henley Business school.


From Wikipedia, the free encyclopedia · View on Wikipedia

Developed by Nelliwinne