![]() | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Jos, 20 century |
ƙasa | Najeriya |
Karatu | |
Makaranta |
National Film and Television School (en) ![]() |
Sana'a | |
Sana'a | Mai daukar hotor shirin fim |
Muhimman ayyuka |
October 1 93 Days Confusion Na Wa Lionheart |
IMDb | nm4867442 |
Yinka Edward, haifaffen Jos, Nigeria, mai shirya fim ne na Najeriya wanda aka fi sani da ayyukan fina-finai na Oktoba 1, 93 Days, A Love Story (wanda ya lashe BAFTA's Best British Short Animation category, 2017), Confusion Na Wa and Lionheart.