![]() | |||
---|---|---|---|
15 ga Afirilu, 2008 - 5 ga Maris, 2010 ← Delwa Kassiré Koumakoye - Emmanuel Nadingar (mul) ![]() | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | Abece, 1953 (71/72 shekaru) | ||
ƙasa | Cadi | ||
Karatu | |||
Makaranta |
Peoples' Friendship University of Russia (en) ![]() | ||
Harsuna |
Larabci Faransanci | ||
Sana'a | |||
Sana'a | ɗan siyasa | ||
Imani | |||
Jam'iyar siyasa |
Patriotic Salvation Movement (en) ![]() |
Youssouf Saleh Abbas, ( Larabci: يوسف صالح عباس Yūsuf Ṣāliḥ ʿAbbās ; haifuwa c . 1953 [1] ) ɗan siyasan ƙasar Chadi ne wanda ya kasance Firayim Minista na Chadi daga Afrilun shekarar 2008 zuwa Maris 2010. Ya kasance a baya mai ba da shawara kan harkokin diflomasiyya kuma wakili na musamman ga Shugaba Idriss Déby .