Yunus Akintunde ya kasance ɗan siyasan kasar Najeriya ne. A halin yanzu ya zama Sanata mai wakiltar Oyo ta tsakiya a jihar Oyo a majalisar wakilai ta ƙasa ta 10. [1] [2] [3]
Developed by Nelliwinne