![]() | |
---|---|
![]() | |
Rayuwa | |
Cikakken suna | Yvonne Anuli Orji |
Haihuwa | Port Harcourt, 2 Disamba 1983 (41 shekaru) |
ƙasa | Najeriya |
Karatu | |
Makaranta |
George Washington University (mul) ![]() Linden Hall (en) ![]() |
Sana'a | |
Sana'a | jarumi, dan wasan kwaikwayon talabijin da cali-cali |
Muhimman ayyuka |
Insecure (en) ![]() Velma (en) ![]() |
Kyaututtuka |
gani
|
IMDb | nm4772366 |
Yvonne Anuli Orji (an haife ta a 2 ga Disamba a shekarar 1983) 'yar fim ce Ba'amurkiya kuma yar wasan ban dariya. An fi saninta da rawar da take takawa a jerin shirye-shiryen talabijin Insecure (2016 – zuwa yanzu), wanda aka zabe ta don lambar yabo ta Primetime Emmy da lambar yabo ta NAACP guda uku.[1]