![]() | |
---|---|
![]() | |
Rayuwa | |
Haihuwa | yankin Makka, 599 |
Mutuwa | Madinah, 629 |
Makwanci | Al-Baqi' |
Ƴan uwa | |
Mahaifi | Muhammad |
Mahaifiya | Khadija Yar Khuwailid |
Abokiyar zama | Abu al-Aas dan al-Rabiah |
Yara |
view
|
Ahali | Rukayyah, Ummu Kulthum, Fatima, Abdullahi ɗan Muhammad, Yaran Annabi da Ibrahim ɗan Muhammad |
Sana'a | |
Imani | |
Addini | Musulunci |
Zainab Diyar Annabi Muhammad (S.A.W) ( Arabic زينب بنت محمد) (599-629 AD) Ita ce babbar 'yar Annabin Musulunci Muhammadu Ta wurin matarsa ta farko Khadija diyar Khuwaylid.