Zambiya | |||||
---|---|---|---|---|---|
Republic of Zambia (en) | |||||
|
|||||
| |||||
Take | Stand and Sing of Zambia, Proud and Free (en) | ||||
| |||||
| |||||
Kirari |
«One Zambia, One Nation» «Една Замбия, една нация» «Una Zàmbia, una nació» «Un Sambia, Un Genedl» | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Babban birni | Lusaka | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 19,610,769 (2022) | ||||
• Yawan mutane | 26.06 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati | Turanci | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na | Afirka ta Tsakiya, Kudancin Afirka da Gabashin Afirka | ||||
Yawan fili | 752,618 km² | ||||
Wuri mafi tsayi | Mafinga Central (en) (2,339 m) | ||||
Wuri mafi ƙasa | Kogin Zambezi (329 m) | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Mabiyi | Northern Rhodesia (en) | ||||
Ƙirƙira | 24 Oktoba 1964 | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Tsarin gwamnati | presidential system (en) da representative democracy (en) | ||||
Majalisar zartarwa | Cabinet of Zambia (en) | ||||
Gangar majalisa | National Assembly (en) | ||||
• Shugaban kasar Zambia | Hakainde Hichilema (24 ga Augusta, 2021) | ||||
• Shugaban kasar Zambia | Edgar Lungu (en) | ||||
Ikonomi | |||||
Nominal GDP (en) | 22,147,649,569 $ (2021) | ||||
Kuɗi | Zambia kwacha | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Suna ta yanar gizo | .zm (mul) | ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | +260 | ||||
Lambar taimakon gaggawa | 999 (en) , 911 (en) , *#06#, 991 (en) , 992 (en) da 993 (en) | ||||
Lambar ƙasa | ZM | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | statehouse.gov.zm |
Zambiya ko Jamhuriyar Zambiya (da Turanci: Republic of Zambia), ƙasa ce, da take Gabashien Afirka.[1] Zambiya, tana da iyaka da Democradiyyan kongo da ga Arewa, sai koma Tanzaniya da ga Arewa maso yamma, sai malawiy da ga Gabashin, Mozambique da ga kudau maso gabas, Zimbabwe da Botswana daga kudu, Namibiya. da ga kudu maso yamma, sai koma angola da ga yamma. Babban birnin Zambiya shiene Lusaka, da yaran Turanci capital city of Zambia is Lusaka, Zambiya, tana da yawan fili kimani na kilomita murabba'i (752,618). Zambiya tana da yawan jama'a kimanin (16,591,390), bisa ga jimillar shekara ta (2016)Shugaban kasar Zambiya Edgar Lungu ne daga shekara ta (2015). Mataimakin shugaban kasar Inonge Wina ce daga shekara ta (2015).