Zanny Minton Beddoes | |||
---|---|---|---|
2 ga Faburairu, 2015 - | |||
Rayuwa | |||
Cikakken suna | Susan Minton Beddoes | ||
Haihuwa | Shropshire (en) , ga Yuli, 1967 (57 shekaru) | ||
ƙasa | Birtaniya | ||
Ƴan uwa | |||
Abokiyar zama | Sebastian Mallaby (en) | ||
Karatu | |||
Makaranta |
St Hilda's College (en) Jami'ar Harvard Moreton Hall School (en) | ||
Sana'a | |||
Sana'a | ɗan jarida da Mai tattala arziki | ||
Mahalarcin
| |||
Employers | The Economist (mul) | ||
Kyaututtuka | |||
Mamba | Steering Committee of the Bilderberg Meetings (en) |
Susan Jean Elisabeth “ Zanny ” Minton Beddoes (an haife ta a watan Yuli shekara ta alif ɗari tara da sittin da bakwai 1967A.c) yar jaridar Burtaniya ce. Ita ce babbar editan jaridar The Economist, mace ta farko da ta riƙe wannan mukami.[ana buƙatar hujja] Ta fara aiki da jaridar a 1994 a matsayin wakilin kasuwannin da ke tasowa.