Zazzau

Zazzau


Wuri
Map
 11°04′N 7°42′E / 11.07°N 7.7°E / 11.07; 7.7
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
Jihohin NajeriyaJihar Kaduna
Sarauniya Amina a Zazzau

Zazzau Zariya, Kaduna a Najeriya, Zazzau, wanda kuma aka fi sani da Masarautar Zazzau, daular gargajiya ce da ke da hadaka a cikin garin Zariya, Jihar Kaduna, Najeriya. Sarkin Zazzau na yanzu shi ne Ahmed Nuhu Bamalli wanda ya gaji tsohon sarki, marigayi Alhaji Dr Shehu Idris.Yariman Zazzau da ya zama madakin Zazzau, sai kuma Hon Abbas Tajudeen Ya zama Iyan Zazzau, Alh Yakubu Ibrahim Omar Shi ne Sarkin Alhazan Zazzau, Hon Samaila Suleiman Shine Dujiman Zazzau.


From Wikipedia, the free encyclopedia · View on Wikipedia

Developed by Nelliwinne