Zehava Gal-On

Zehava Gal-On

Zehava Gal-On ( Hebrew: זֶהָבָה גַּלְאוֹן‎  ; an haife ta 4 Janairun shekarar 1956) 'yar siyasan Isra'ila ce, shugaban Cibiyar Zulat don daidaito da 'yancin ɗan adam kuma tsohowar shugaban Meretz.

Gal-On ta yi aiki a matsayin memba na Knesset daga shekarar 1999 zuwa 2017 kuma ta yi takara a matsayin jagoran Meretz a zaɓen majalisar dokokin Isra'ila na 2022 amma ta kasa tsallake matakin zaben.


From Wikipedia, the free encyclopedia · View on Wikipedia

Developed by Nelliwinne