![]() | |
---|---|
![]() | |
Rayuwa | |
Haihuwa |
Dekemhare (en) ![]() |
ƙasa |
Eritrea Italiya |
Ƴan uwa | |
Abokiyar zama |
Massimo Spano (en) ![]() Franco Cristaldi (en) ![]() |
Karatu | |
Harsuna | Italiyanci |
Sana'a | |
Sana'a | jarumi, mai tsara fim, mawaƙi da ɗan wasan kwaikwayo |
Mahalarcin
| |
Kayan kida | murya |
IMDb | nm0033249 |
Zeudi Araya (an haifeta ranar 10 ga watan Fabrairu, Shekara ta 1951 a Dekemhare, Eritrea ) 'yar wasan Eritriya ce, mawaƙiya, mai fitar da samfuri kuma mai shirya fim.