![]() | |
---|---|
Islamic term (en) ![]() ![]() ![]() ![]() | |
![]() | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na |
prayer (en) ![]() |
Bangare na |
addini, worship (en) ![]() |
Farawa | 631 |
Facet of (en) ![]() | Musulunci da Sufiyya |
Sunan asali | ذِكْرٌ |
Suna a harshen gida | ذكر |
Laƙabi | الذِّكْرُ |
Addini | Musulunci da Sufiyya |
Suna saboda |
recall (en) ![]() |
Al'ada |
Arab world (en) ![]() |
Foundational text (en) ![]() |
Al Kur'ani, Hadisi, prophetic biography (en) ![]() |
Part of the series (en) ![]() |
Taklif (en) ![]() |
Muhimmin darasi | bauta a musulunci |
Akwai nau'insa ko fassara |
Al Athkar Al Navavi (en) ![]() ![]() ![]() ![]() |
Mawallafi |
God in Islam (en) ![]() |
Ƙasa da aka fara | Hijaz |
Harshen aiki ko suna | Larabci |
Mai kwatanta |
Jibril (en) ![]() |
Characters (en) ![]() |
God in Islam (en) ![]() |
Depicts (en) ![]() |
Jerin sunayen Allah a Musulunci, Tawhid the Attributes of God in Islam (en) ![]() ![]() |
Ma'aikaci |
Musulmi da Sufi (mul) ![]() |
Location of creation (en) ![]() | Makkah da Madinah |
Hashtag (mul) ![]() | dhikr |
Has characteristic (en) ![]() |
orality (en) ![]() ![]() |
Copyright status (en) ![]() |
public domain (en) ![]() |
Separated from (en) ![]() | Singing |
Uses (en) ![]() |
Harshe (gaɓa), Qalb (en) ![]() ![]() |
Not found in (en) ![]() |
flush toilet (en) ![]() |
Relative to (en) ![]() |
cult (en) ![]() ![]() |
Nature of statement (en) ![]() | Farilla da Sallar Nafila |
Kalmar larabci Dhikr na nufin zikiri " الذكرالله " . Wata kalmar ita ce Dhikrullah ( ambaton Allah ).
Zikiri wata ibada ce ga Allah. An san 'yan sufi da yawan yin Zikiri a taron jama'a, da kuma kowane Sufi domin yana da nasa musamman irin Dhikr. Duk da haka dole ne duk musulmai suyi zikiri. Akwai fa'idodi da yawa daga yin Dhikr bisa ilimin addinin Musulunci. Kamar cewa shi mai goge zuciya ne, hanya ce ta samun kusanci ga Allah, mutum ma yana iya samun bishiyoyi a cikin Aljanna saboda ita.[1]