Zuma | |
---|---|
confection (en) ![]() ![]() ![]() ![]() ![]() | |
![]() | |
Kayan haɗi |
nectar (en) ![]() |
Kayan haɗi |
ruwa da nectar (en) ![]() |
Tarihi | |
Mai tsarawa |
Apis mellifera (en) ![]() ![]() |
Zuma wata halittar Allah ce, kuma tana daga cikin kwari wadda takan zauna a cikin kogon bishiya,
kogon dutse har ma a rami a kasa, Allah ya ambaci Zuma a cikin Alqur'ani mai girma, kuma har sura ya saukar da sunan ta, wanda har Alqur'ani yace ita Zuma waraka ce ga cutuka (ruwa zuma).
Zuma tana maganin germbo ciki, kamar su ulcer.
Zuma tana maganin tsutsar ciki, sannan tana gyara jiki.
Zuma tana da matukar amfani ga lafiya jikin dan adam.
Zuma ta na kara kaifin kwakwalwa, sannan ta maganin gadar da mantuwa.
Zuma tana maganin kunar jiki, sannan ana amfani da ita ga mata wurin gyara jiki. [1][2][3]