Irrua gari ne, a jihar Edo, kuma mazaunin ƙaramar hukumar Esan ta tsakiya a jihar Edo a Najeriya. An kafa Irrua ne bisa doka ta 92 na shekarar 1993 (Shafi na I) domin samar da manyan ayyuka ga al’ummar jihar Edo da sauran su.
Developed by Nelliwinne